Olu Irame
(an turo daga Olu irame)
Olu Irame sarkin gargajiya ne na Najeriya wanda shine Olu na 3 na Warri. Shi ne da na biyu ga Olu Ginuwa kuma ya gaji dan'uwansa Olu Ogbowuru a matsayin Olu na Warri na 3. An bayyana cewa ya kori gumakan uku (Ibirikimo, Otueke, da Ike) da masu bautarsu daga Ode-Itsekiri-Olu saboda hayaniyar da suke yi.
Olu Irame | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.