Olu Abejoye shine Olu na 10 na Warri wanda ya mulki Itsekiri da wadanda ba Itsekiri ba a masarautar. Shi ɗa ne ga Olu Omoluyiri, Olu na 9 na Masarautar Warri. Ya gaji mahaifinsa, Olu Omoluyiri a matsayin Olu na Warri na 10. Sunansa na Portuguese Luigi. Ya auri wata ‘yar kasar Portugal mai martaba kuma dansa Olu Akenjoye ne ya gaje shi.[1][2][3][4][5][6]

Olu Abejoye
Rayuwa
Sana'a

Manazarta

gyara sashe
  1. "About".
  2. "The Itsekiri Kingdom | African | HistoryThinkAfrica". 6 December 2018.
  3. "Who is Olu of Warri? Kingdom of Warri in Nigeria". 6 January 2020. Archived from the original on 21 August 2022. Retrieved 7 September 2024.
  4. Ayomike, J.O.S. (1967). Benin and Warri. Meeting Points in History. Mayomi Publishers.
  5. Sagay, J.O. (1980). The Warri Kingdom. Progress Publishers.
  6. Ayomike, J.O.S. (1988). A History of Warri. Ilupeju Press.