Olowo Elewuokun Basaraken gargajiya ne a masarautar Owo, jihar Ondo, kudu maso yammacin Najeriya. Ya gaji dan uwansa, Olowo Ajaka, sai dansa Olowo Aragunwaye ya gaje shi.[1] [2]

Olowo Elewuokun
Rayuwa
Sana'a

Manazarta

gyara sashe
  1. ^
  2. https://books.google.com/books?id=MhixAAAAIAAJ&q=Olowo+Ajagbusi+Ekun