Sarah Caroline Sinclair CBE an haife ta a ranar 30 ga watan Janairun shekara ta 1974, wacce aka fi sani da Olivia Colman, 'yar wasan kwaikwayo ce ta Ingila. Ta sami kyaututtuka daban-daban kuma da dama, ciki har da lambar yabo ta Kwalejin, lambar yabo ta BAFTA guda huɗu, lambar yabo ce ta Emmy guda biyu, da lambar yabo ta Golden Globe guda uku, duka wadannan sune lambobin yabon da ci.[1]

  1. Numbered list item

Manazarta

gyara sashe
"No. 62666". The London Gazette (1st supplement). 8 June 2019. p. B10.
Gilbert, Gerard (2 March 2013). "Class act: Is Olivia Colman Britain's most versatile actress?". The Independent. Archived from the original on 27 March 2019. Retrieved 5 September 2021.
  1. "No. 62666". The London Gazette (1st supplement). 8 June 2019. p. B10. Gilbert, Gerard (2 March 2013). "Class act: Is Olivia Colman Britain's most versatile actress?". The Independent. Archived from the original on 27 March 2019. Retrieved 5 September 2021.