Ogunnowo Taiwo Oladuni Jarumar Najeriya ce kuma kwararriyar mai kwalliya (Cosmetologist).[1]Fim dinta na farko Ifejafunmi[2]

Fina-finai

gyara sashe
  • Ifejafumi
  • Ebute[3]
  • Gucci Girl

Rayuwa ta sirri

gyara sashe

A shekarar 2018, jarumar ta yi aure da furodusan fina-finan Najeriya Okiki Afolayan.[4]

Manazarta

gyara sashe