Ofishin Kula da Muhalli Bureau (China) ita ce hukumar zartaswa ta gwamnatin Hong Kong da ke da alhakin raya manufofin kiyaye muhalli, da Kuma makamashi, sauyin yanayi, cigaba mai ɗorewa, kiyaye yanayi; aiwatar da dokokin muhalli. Wannan kuma ya haɗa da sa ido kan ingancin muhalli, ingancin makamashi, sarrafa sharar gida, haɓaka makamashi mai sabuntawa ko canzawa, sa ido kan sashin wutar lantarki a Hong Kong [1] [2]

Ofishin kula da muhalli Bureau
Bayanai
Iri policy bureau of the Government Secretariat of Hong Kong (en) Fassara da Jerin Ma'aikatun Muhalli
Ƙasa Sin
Aiki
Bangare na Government Secretariat (en) Fassara
Ƙaramar kamfani na
Mulki
Hedkwata Central Government Offices (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 1 ga Yuli, 2007
Wanda yake bi Environment, Transport and Works Bureau (en) Fassara
Dissolved 30 ga Yuni, 2022
enb.gov.hk
Ofishin kula da muhalli Bureau na chaina

Sakataren muhalli ne ke kula da ofishin.

Sassan da ke ƙarƙashin ƙasa

gyara sashe

Hukumomin jama'a masu zuwa ne ofishin ke kula da su:

  • Sashen Kare Muhalli
  • Makamashi da Reshen Ci gaba mai dorewa

Duba wasu abubuwan

gyara sashe
  • Ayyukan Ladabi na Hong Kong

Manazarta

gyara sashe
  1. "ENB Welcome Message". Archived from the original on 2022-04-24. Retrieved 2022-03-18.
  2. ENB Responsibilities[permanent dead link]

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe