Offishi mai tsarki na jakadanci a Ruwanda

Ofishin Jakadancin Mai Tsarki a Ruwanda. Yana cikin Kigali,Apostolic Nuncio na yanzu shine Archbishop Arnaldo S. Catalan, wanda Paparoma Francis ya nada a matsayin a ranar 31 ga Janairu 2022.Ofishin Jakadancin ga Jamhuriyar Ruwanda ofishin coci ne na Cocin Katolika a Argentina, mai matsayi na jakada nci. Ma'aikaciyar ta yi aiki wanda ya hada duka a matsayin jakadan Mai Tsarki ga shugaban Ruwanda,kuma a matsayin wakilai da tuntuɓar juna tsakanin manyan sarakunan Katolika na Rwanda da Paparoma.

Offishi mai tsarki na jakadanci a Ruwanda
Bayanai
Iri apostolic nunciature (en) Fassara
Ƙasa Ruwanda
Mulki
Administrator (en) Fassara Vatican
Hedkwata Kigali
Tarihi
Ƙirƙira 1963

Bayan wakiltar bukatunta ta hanyar jerin wakilai, Mai Tsarki ya kafa Nunciature zuwa Rwanda a ranar 6 ga Yuni 1964.[1]

Offishin jakadanvin a shekarar 1949

gyara sashe

•Pietro Sigismondi(16 ga watan disanba 1949 [2] zauwa 27 ga watan satumba 1954) •Vito Roberti(13 ga watan oktoba zuwa 1962- 15 ga watan satunba 1965)[3]

•Jean Émile André Marie Maury(11 ga watan yuni 1965-1967

•Amelio Poggi(27 ga watan mayu 1967[4] -27 ga watan nowanba 1969)[5] •William Aquin Carew(27 ga watan mayu 1969- 10 ga watan mayu 1974)

•Nicola Rotunno(7 ga watan janairun shekarar 1975-13 ga watan aprelu shekarar 1978)[6]

•Thomas Anthony White(27 ga watan mayu 1978-1 ga watan maris 1983)

•Giovanni Battista Morandini(30 ga watan augusta 1983-12 ga Wotan satumba 1990) •Giuseppe Bertello (12 ga watan 1991-watan maris shekarar 1995)

•Juliusz Janusz(25 ga watan maris-26 ga watan satunba 1998)

•Salvatore Pennacchio (28 ga watan nuwanba 1998-20 ga watan satumba 2003)

•Anselmo Guido Pecorari(29 ga watan nuwanba 2003-17 ga watan janairu 2008)[7]

•Ivo Scapolo(17 ga watan janairu 2008-15 ga watan july 2011)[8]

•Luciano Russo (16 ga watan febraru 2012-16 ga watan juni 2016)[9]

•Andrzej Józwowicz(16 ga watan yuni 2017[10] - 28 ga watan maris 2022)[11] janairu 2022. - zuwa yanzu) •Arnaldo Catalan(28 ga watan

Manazarta

gyara sashe
  1. Acta Apostolicae Sedis (PDF). Vol. LVI. 1964. p. 561. Retrieved 1 December 2019
  2. Acta Apostolicae Sedis (PDF). Vol. LIV. 1962. p. 881. Retrieved 1 December 2019
  3. Acta Apostolicae Sedis (PDF). Vol. LVII. 1965. p. 731. Retrieved 1 December 2019.
  4. Acta Apostolicae Sedis (PDF). Vol. LIX. 1967. p. 879. Retrieved 3 December 2019
  5. Acta Apostolicae Sedis (PDF). Vol. LXI. 1969. p. 820. Retrieved 3 December 2019
  6. Acta Apostolicae Sedis (PDF). Vol. LXVII. 1975. p. 80
  7. "Rinunce e Nomine, 29.11.2003" (Press release) (in Italian). Holy See Press Office. 29 November 2003. Retrieved 20 April 2019.
  8. Rinunce e Nomine, 17.01.2008" (Press release) (in Italian). Holy See Press Office. 17 January 2008. Retrieved 20 April 2019.
  9. Rinunce e nomine, 16.02.2012" (Press release) (in Italian). Holy See Press Office. 16 February 2012. Retrieved 16 May 2019
  10. "Rinunce e nomine, 28 June 2021" (Press release) (in Italian). Holy See Press Office. 28 June 2021. Retrieved 28 June 2021
  11. Arnaldo Catalan