Odense
Odense [lafazi : /odenze/] Birni ne, da ke a ƙasar Danmark. A cikin birnin Odense akwai kimanin mutane 179,601 a kidayar shekarar 2019.
Odense | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Jiha | Denmark | ||||
Region of Denmark (en) | Southern Denmark (en) | ||||
Municipality of Denmark (en) | Odense Municipality (en) | ||||
Babban birnin |
Odense Municipality (en) (1970–) Odense Municipality (1838-1970) (en) (–1970) Funen County (en) Odense County (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 176,683 (2017) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Altitude (en) | 13 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1355 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Peter Rahbæk Juel (en) (2016) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 5000 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 6 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | odense.dk |
Hotuna
gyara sashe-
Filin jirgin Sama na Lufthavn, Odense
-
Wani Kogi a birnin
-
Gidan adana kayan Tarihi, Odense
-
Odense Slot
-
Tashar jirgin Kasa ta birnin
-
Gidan ajiye namun Daji, Odense Denmark
-
Asibitin koyarwa na jami'ar Odense
-
Jami'ar Odense
-
Odenses segl 1535 1692
-
Motar 'yan sanda ta kife a Nørregade, Odense
-
Cocin Saint Knud, Odense
-
Fadar Odense.
-
Mutum-mutumi na Hans Christian Andersen (1805 - 1875) a Odense