Occitanie
Yankin Occitanie,(ko Oksitaniya) ta kasance ɗaya daga cikin yankin gwamnatin kasar Faransa; babban biranen yanki, su ne Toulouse (gwamna) da Montpellier (majalisar dokoki). Bisa ga kimanta a shekarar 2017, jimilar mutane miliyan biyar da dubu, dari takwas da hamsin ne. Shugaban yank,i Carole Delga ce.
Occitanie | |||||
---|---|---|---|---|---|
Occitanie (fr) La Région Occitanie / Pyrénées-Méditerranée (fr) Occitània (oc) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Inkiya | Pyrénées-Méditerranée | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Faransa | ||||
Administrative territorial entity of France (en) | Metropolitan France (en) | ||||
Babban birni | Toulouse | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 6,022,176 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 82.81 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Faransanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 72,724 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Vignemale (en) (3,299 m) | ||||
Sun raba iyaka da |
Provence-Alpes-Côte d'Azur (en) Auvergne-Rhône-Alpes (en) Nouvelle-Aquitaine (en) Aragon (en) Katalunya Andorra Ispaniya Canillo (en) Encamp (en) La Massana (en) Ordino (en) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Languedoc-Roussillon (en) da Midi-Pyrénées (en) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Carole Delga (en) (1 ga Afirilu, 2016) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | FR-OCC | ||||
NUTS code | FRJ | ||||
INSEE region code (en) | 76 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | laregion.fr | ||||
Hotuna
gyara sashe-
Wani Kogi a yankin
-
Lokacin Kankara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.