ASEMOTA, Dr Obomaso Winkhi MB, BS, (an haifeshi ranar 26 ga watan Disamba 1946) a garin Benin dake jihar Bendel a Najeriya san nan ya kasance likitan Najeriya

Ya fara karatun shi ne a Holy Cross Catholic School, Benin City, 1953-57, St Thomas's Catholic School, 1958, Imma-culate Conception College, Benin City, 1959-63, Bayan ya kammala sai ya shiga University of Ibadan, 1964-71; rejista, Hammersmith Hospital, London, tiyata registrar, St James Hospital, London, tiyata registra Asibitin Koyarwa na Jami'ar Benin da likitan tiyata, Asibitin Kwararru, Benin City, 1978-79, Kwamishinan Kudi, Jihar Bendel, 1979-81, Kwamishinan Noma da Albarkatun Kasa, Jihar Bendel, 1981-82, Kwamishina don Makamashi da Albarkatun Ruwa, Jihar Bendel, 1982-83; ɗan'uwa, Royal College of Surgeons, Edinburgh, 1976, abokin tarayya, Royal College of Surgeons, London, 1977.[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)