Nyole (kuma Olunyole, Lunyole,Lunyore, Nyoole, Nyore, Olunyore) yare ne na Bantu da Mutanen Luhya ke magana a Gundumar Vihiga, Kenya . Akwai kamanceceniya ta 61% tare da yaren Nyole mai alaƙa amma daban a Uganda

Nyole language
Default
  • Nyole language (Kenya)
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3

Dubi kuma

gyara sashe
  • Harshen Luhya