Astana
babban birnin Kazakhstan
(an turo daga Nur-Sultan)
Astana birni ne, da ke a ƙasar Kazakistan. Shi ne babban birnin ƙasar Kazakistan. Nur-Sultan yana da yawan jama'a 1 350 228 bisa ga jimillar 2022.
Astana | |||||
---|---|---|---|---|---|
Астана (kk) | |||||
| |||||
Suna saboda | babban birni | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Kazakystan | ||||
Enclave within (en) | Akmola Region (en) | ||||
Babban birnin |
Kazakystan (1997–)
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,078,362 (2019) | ||||
• Yawan mutane | 1,352.47 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Kazakh (en) Rashanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 797.33 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Ishim (river) (en) | ||||
Altitude (en) | 347 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Akmola Region (en)
| ||||
Bayanan tarihi | |||||
Wanda ya samar | Fyodor Shubin (en) | ||||
Ƙirƙira | 1830 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Zhenis Kassymbek (en) (8 Disamba 2022) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 010015 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 7172 | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | KZ-71 da KZ-AST | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | gov.kz… |
Hotuna
gyara sashe-
Gundumar Yesil, Astana
-
Birnin Astana
-
Gundumar Kazakhstan, Astana
-
Astana SAM
-
Astana
-
Amanat Party HQ, Astana