Nufawa

Wata ƙabila ce a najeriya
(an turo daga Nupawa)

Nupawa Mutane ne dake da asali a Najeriya kuma harshen ne ake kira da Nupe, sunfi yawa a jihar Niger da wani bangaren jihar Kogi, Nasarawa da Abuja.

Nufawa

Yankuna masu yawan jama'a
Najeriya

Manazarta gyara sashe