Numfashi aiki ne da ke guda na a jikin halittu masu rai, hakan na faruwa ta hanyar shigar da iska mai sanyi zuwa cikin Zuciya, domin amfanin jiki, sannan an sake fitar da iskar waje, iskar da aka fitar waje zata kasance iska mai zafi.