Northern Wind
Northern Wind (French: Vent du nord), fim ne na wasan kwaikwayo na iyali da aka shirya shi a shekarar 2017 na Franco–Belgian–Tunisiya wanda Walid Mattar ya jagoranta kuma Saïd Hamich da Anthony Rey suka shirya.[1] Fim ɗin ya haɗa da Philippe Rebbot tare da Mohamed Amine Hamzaoui, Kacey Mottet Klein, Corinne Masiero, da Abir Bennani a matsayin masu tallafawa.[2] Fim ɗin yana ba da labarin Herve wanda ya ƙaura Tunisiya bayan kamfaninsa ma Faransa, ya koma wani waje amma ya fuskanci gwagwarmaya.[3][4][5]
Northern Wind | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2017 |
Asalin suna | Vent du nord |
Ƙasar asali | Faransa da Beljik |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Walid Mattar |
Marubin wasannin kwaykwayo | Leyla Bouzid (en) |
'yan wasa | |
Philippe Rebbot (en) Mohamed Amine Hamzaoui (en) Kacey Mottet-Klein (en) Corinne Masiero (en) Thierry Hancisse (en) | |
External links | |
Specialized websites
|
An ɗauki fim ɗin a Faransa da Tunisiya. An fara shi a ranar 14 ga watan Disamba, 2017 a Faransa. Fim ɗin ya sami ra'ayi dabam-dabam daga masu suka.[6] A cikin shekarar 2017 a Carthage Film Festival, an zaɓi fim ɗin a Tanit d'Or a matsayin Mafi kyawun Fim ɗin Narrative Feature.[7]
'Yan wasa
gyara sashe- Philippe Rebbot a matsayin Hervé Lepoutre
- Mohamed Amine Hamzaoui a matsayin Foued Benslimane
- Kacey Mottet Klein a matsayin Vincent Lepoutre
- Corinne Masiero a matsayin Véronique Lepoutre
- Abir Bennani a matsayin Karima
- Khaled Brahmi a matsayin Chiheb
- Thierry Hancisse a matsayin Bernard
- Nissaf Ben Hafsia a matsayin Zina Ben Slimane
- Marianne Garcia a matsayin Femme du vetiaire
- François Godart a matsayin Patrick Lefevre
Manazarta
gyara sashe- ↑ AlloCine. "Vent du Nord" (in Faransanci). Retrieved 2021-10-06.
- ↑ Filmstarts. "Vent du Nord" (in Jamusanci). Retrieved 2021-10-06.
- ↑ "Filmpodium: Vent du Nord". www.filmpodium.ch (in Jamusanci). Retrieved 2021-10-06.
- ↑ "Northern Wind" (in Turanci). Retrieved 2021-10-06.
- ↑ "Northern Wind (2017)" (in Turanci). Retrieved 2021-10-06.
- ↑ Mintzer, Jordan (2018-03-30). "'Northern Wind' ('Vent du nord'): Film Review". The Hollywood Reporter (in Turanci). Retrieved 2021-10-06.
- ↑ "Northern Wind (Vent du Nord)". Cineuropa - the best of european cinema (in Turanci). Retrieved 2021-10-06.