Nha Trang
Nha Trang (da harshen Vietnam: Nha Trang) birni ne, da ke a ƙasar Vietnam. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, Nha Trang tana da yawan jama'a 420,521. An gina birnin Nha Trang a farkon karni na ashirin bayan haihuwar Annabi Issa.
Nha Trang | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Vietnam | |||
Province of Vietnam (en) | Khánh Hòa (en) | |||
Babban birnin |
Khánh Hòa (en)
| |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 392,279 (2015) | |||
• Yawan mutane | 1,562.86 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Bangare na | Central Coast (en) | |||
Yawan fili | 251 km² | |||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | South China Sea (en) | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 625080 | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | nhatrang.khanhhoa.gov.vn |
Hotuna
gyara sashe-
Special boat in Vietnam, as seen in Nha Trang
-
Cibiyar Taro ta Crown, A cibiyar aka gudanar da taron sarauniyar kyau na shekarar 2008 (Miss Universe 2008)
-
Cibiyar Harkokin Siyasa da Al'adu ta Khanh Hoa
-
Dutsin Chong Kusa da kogi
-
Hotel na Vi Pearl, Nha Trang
-
Nha Trang, Long Son pagoda
-
Mutum-mutumin Buddha, Nha Trang
-
Tashar jirgin ruwa ta Nha Trang
-
Dutse a Nha Trang
-
Nha Trang
-
Wata kasuwa a Nha Trang