Bikin fina-finan mata na Ndiva (NWFF) bikin fina-finai ne na Afirka ga mata masu yin fim da masu sauraro, wanda aka kafa a garin Accra, kasar Ghana a cikin shekarar 2017.[1] Wanda ya kafa kuma babban darektan NWFF shine Aseye Tamakloe.[2]

Infotaula d'esdevenimentNdiva Women's Film Festival
Suna a harshen gida (en) Ndiva Women’s Film Festival
Iri film festival (en) Fassara
Validity (en) Fassara 2017 –
Wuri Accra
Ƙasa Ghana

Yanar gizo ndivawff.org…

NWFF na farko, wanda aka yi niyya ga masu shirya fina-finai na mata na Afirka da mata na Afirka, ya gudana daga ranakun 1-3 ga watan Nuwambar shekarar 2017.[2] An faɗaɗa iyakar NWFF na biyu, wanda aka gudanar tsakanin ranakun 1-3 ga watan Nuwambar shekarar 2018, ya haɗa da mata masu shirya fina-finai a duniya.[3] Fim ɗin buɗewa shine Rayuwar Esteban ta Inés Eshun kuma fim ɗin rufe shine Potahto Potahto na Shirley Frimpong Manso.[4]

Duba kuma

gyara sashe
  • Jerin bukukuwan fina-finan mata

Manazarta

gyara sashe
  1. John Elliot HaganNdiva Women’s Film Festival launched Archived 2018-11-23 at the Wayback Machine, The Finder, 27 June 2017.
  2. 2.0 2.1 Commonwealth endorses Ndiva Women's Film Festival Archived 2018-11-23 at the Wayback Machine, myjoyonline.com, 28 September 2017.
  3. "Ndiva Women's Film Festival - Film Screenings". Archived from the original on 2018-11-23. Retrieved 2024-02-26.
  4. Ellerson, Beti (October 30, 2018). "AFRICAN WOMEN IN CINEMA BLOG: Ndiva Women's Film Festival 2018 – Official Selection - Accra, Ghana - 1-3 November". Archived from the original on November 3, 2018. Retrieved November 1, 2018.