Nazir Adam Salihi marubucin labari ne a masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud.[1][2] yayi suna a rubutun littafai na Hausa Dana fina finai yayi rubutu da dama a rayuwar sa. Yana cikin[3] manyan marubuta a masana'antar fim[4]

Manazarta gyara sashe