National Basketball Association
Ƙungiyar Kwando ta ƙasa (NBA) ƙwararrun ƙwallon kwando ce a Arewacin kasar Amurka wacce ta ƙunshi ƙungiyoyi 30 (29 a kasar Amurka da 1 a Kanada). Yana ɗaya daga cikin manyan wasannin ƙwararrun wasanni a Amurka da Kanada kuma ana ɗaukarsa a matsayin babbar gasar ƙwallon kwando ta farko a duniya.[1]


Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.