Natalia Elisante Sulle (an Haife ta 19 Yuli 1988) [1] 'yar Tanzaniya ce mai tsere mai nisa . Ta fafata ne a babbar tseren mata a gasar 2019 IAAF Cross Country Championship da aka gudanar a Aarhus, Denmark. [1] Ta kare a matsayi na 68. [1]

Natalia Elisante Sulle
Rayuwa
Haihuwa 19 ga Yuli, 1988 (35 shekaru)
Sana'a
Sana'a long-distance runner (en) Fassara
Athletics
Sport disciplines long-distance running (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

A shekarar 2019, ta wakilci Tanzaniya a gasar wasannin Afrika da aka gudanar a Rabat na kasar Morocco. [2] Ta fafata ne a gasar rabin marathon na mata kuma ta kare a matsayi na 7 da 1:14:33. [2]

Nassoshi gyara sashe

  1. 1.0 1.1 1.2 "Senior women's race" (PDF). 2019 IAAF World Cross Country Championships. Archived (PDF) from the original on 27 June 2020. Retrieved 27 June 2020.
  2. 2.0 2.1 "2019 African Games – Athletics – Women's Half Marathon – Final". 2019 African Games. Archived from the original on 1 October 2019. Retrieved 1 October 2019.