Narimène Madani
Narimène Madani (an haife ta ranar 12 ga watan Maris, 1984) a Béjaïa. 'yar wasan ƙwallon ragar ƙasa ce ta Aljeriya. Ta wakilci 'yan wasan kasar Aljeriya a gasar Olympics ta Beijing a shekarar 2008.
Narimène Madani | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Béjaïa, 12 ga Maris, 1984 (40 shekaru) |
ƙasa | Aljeriya |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | volleyball player (en) |
Mahalarcin
| |
Muƙami ko ƙwarewa | opposite hitter (en) |
Tsayi | 180 cm |
Bayanin kulob
gyara sasheKulob na yanzu :{{country data ALG}}</img> MB Bejaia (Aljeriya)
Kulob din da ya gabata :{{country data ALG}}</img> GSP (tsohon MC Algiers)
Kulob din da ya gabata :{{country data ALG}}</img> NC Bejaia (Aljeriya)
Kulob na farko :{{country data ALG}}</img> MB Bejaia (Aljeriya)