Birni ne da yake a karkashin jahar (Assam) dake a kasar indiya, wadda take a Arewa maso gabashin kasar ta indiya.