Nafissa Souleymane (an haife ta a ranar 18 ga Nuwamba, 1992 a Tahoua) ƴar wasan tseren Nijar ce.[1] Ta shiga gasar tseren mita 100 a gasar Olympics ta lokacin zafi ta 2012; ta gudanar da zaɓukan share fage a cikin daƙiƙa 12.81, wanda bai kai ta zagaye na 1 ba.[2]

Nafissa Souleymane
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi mace
Ƙasar asali Nijar
Suna Nafissa (en) Fassara
Shekarun haihuwa 18 Nuwamba, 1992 da 18 Disamba 1992
Harsuna Faransanci
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Wasa Wasannin Motsa Jiki
Participant in (en) Fassara 2012 Summer Olympics (en) Fassara

Manazarta gyara sashe