Leonce Nadine Nyadjo Nguepmegne (an haife ta a ranar 18 ga watan Nuwamba, 1985, a Bertoua) 'yar Kamaru ce 'yar wasan ƙwallon raga. Ta kasance memba a kungiyar kwallon raga ta mata ta Kamaru kuma ta buga wa Bafia Evolution wasa a shekarar 2014.

Nadine Nyadjo
Rayuwa
Haihuwa Bertoua (en) Fassara, 18 Nuwamba, 1985 (38 shekaru)
Sana'a
Sana'a volleyball player (en) Fassara

Ta kasance cikin tawagar ƙasar Kamaru a gasar kwallon raga ta mata ta FIVB a Italiya a shekarar 2014. [1]

Kungiyoyi gyara sashe

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  1. "Team Roster – Cameroon". italy2014.fivb.org. Retrieved 1 October 2014.