Emery Mwazulu Diyabanza dan gwagwarmayar siyasa ne dan kasar Kongo. An fi saninsa da goyon bayan dawo da al'adu da kuma kwashe kayayyakin tarihi na Afirka daga gidajen tarihi na Turai da aka samu a lokacin mulkin mallaka.

Mwazulu Diyabanza
Rayuwa
Haihuwa Kinshasa, 13 Disamba 1978 (45 shekaru)
ƙasa Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango
Karatu
Harsuna Faransanci
Lingala (en) Fassara
Harshen Swahili
Sana'a
Sana'a political activist (en) Fassara da militant (en) Fassara
mwazuludiyabanzaofficial.art
Mwazulu Diyabanza