Mwanza
Mwanza from Capri Point, Tanzania.jpg
birni, port settlement, babban birni
farawa1892 Gyara
ƙasaTanzaniya Gyara
babban birninMwanza Region Gyara
located in the administrative territorial entityMwanza Region Gyara
coordinate location2°31′0″S 32°54′0″E Gyara
located in time zoneUTC+03:00 Gyara
twinned administrative bodyTampere, Arendal, Würzburg Gyara
Mwanza.

Mwanza birni ne, da ke a yankin Dar es Salaam, a ƙasar Tanzaniya. Shi ne babban birnin yankin Mwanza. Mwanza ya na da yawan jama'a 700,000, bisa ga ƙidayar 2012. An gina birnin Mwanza a shekara ta 1892.