Mustafa Bala Dawaki (An haife shi a shekarata alif 1968) a garin dawakin kudu dake jahar Kano.

Mustafa Bala Dawaki
Mustafa Bala Dawaki.

Karatu gyara sashe

Dawaki yayi makarantar primary a dawaki daga bisani kuma sai yatafi GSCS dake garin wudil ya kammala a shekarar 1986. Sannan daga nan kuma ya halarci Jami`ar Bayero inda ya sami DEGRINSA na farko a shekarar 1990. yayi Degrinsa na biyu a kasar Ingila har ya karanci bangaren cigaban na`ura wato (Conventry Univer. U.K Msc Software Development). a shekara ta 2003, daga nan kuma ya tsallaka zuwa Dundee Business School Scotland a shekarar 2009 inda yayi (MBA Corporate Finance)

Siyasa gyara sashe

An zabe shi a matsayin dan majalisar tarayya a shekarar 2011, a matsayin wanda zai wakilci Dawakin Kudu da Warawa. Ya rike mikami da dama a majalisar wakilai ta tarayyar najeriya.

Nasarori gyara sashe

Mai girma dan majalisar tarayya Mustafa Bala Dawaki, mai wakiltar Dawakin Kudu da Warawa, ya kawowa jama`arsa da yake wakilta gagarumin cigaba.

Manazarta gyara sashe