Bambanci tsakanin canje-canjen "Mamman Bello Ali"
Content deleted Content added
Na kara sabuwar sashe |
Na kara sabuwar sashe Tags: Reverted Gyaran gani |
||
Layi na 6
An haifi Amman Ali a shekarar 1958 a Jimeta garin Adamawa, Najeriya. Mamman ya zauna ne a gidan mahaifinsa a garin Jimeta mafi rayuwarsa acan yayi, a wasu lokutan Yana tareda abokinsa Alhaji Mouktar Garba Ibrahim dan gidan Attah. Wa 'yannan sune wurare biyun da aka fi samun sa karfin wafatinsa. Mamman yayi wafati a ranar ashirin da shida na watan Janairu a shekarar 2009 lokacin da yake karban kulawan asibiti na cutar leukemia a ƙasar Florida.
==
== Nassoshi ==
|