Bambanci tsakanin canje-canjen "Funke Opeke"

Content deleted Content added
Rescuing 1 sources and tagging 0 as dead.) #IABot (v2.0.9.5
No edit summary
Tags: Reverted Gyaran gani
Layi na 1
 
{{Databox}}
'''Funke Opeke''' wata injiniyar lantarki ce yar [[Najeriya]], wanda ta kirkiro Main Street Technologies kuma babbar Darakta na Main One Cable Company, wani kamfanin ayyukan sadarwa ne da ke jihar Legas, kudu maso yammacin Najeriya. Kamfanin nata mai suna [[Main One Cable Company]] shine mai ba da sabis na sadarwa a Afirka ta Yamma da kuma samar da hanyoyin magance hanyoyin sadarwa.<ref>https://www.checkmateq.com/virtual-cto-services</ref>
 
== Ilimi da Rayuwar Farko ==