Bambanci tsakanin canje-canjen "Nasiru Ado Bayero"

Content deleted Content added
No edit summary
No edit summary
Tags: Reverted Gyaran gani
Layi na 11
=== Illimi ===
 
Nasiru Ado Bayero ya yi karatun firamare da sakandire a Kano, daga nan ne ya wuce zuwa zu[[Jami'ar Maiduguri|Jami'ar Maiduguri da]] ke [[Borno|Jihar Borno]] don karatun fannin sadarwa wato "Mass Communication" a shekara ta alif dari tara da tamanin da bakwai (1987 ), ya kammala karatun Harvard Business School sannan kuma yana da satifiket a harshen Jamusanci a shekara ta alif dari tara da casa'in da uku ( 1993 ).<ref name="The nation">{{cite web |title=All hail new Bichi Emir – The Nation Nigeria |url=https://thenationonlineng.net/all-hail-new-bichi-emir/ |website=Latest Nigeria News, Nigerian Newspapers, Politics |accessdate=1 June 2020 |date=15 March 2020}}</ref><ref>{{cite web |title=Levene Energy Group {{!}} HRH Nasir Ado Bayero Group Vice Chairman. |url=https://www.leveneenergy.com/our-key-people/hrh-nasir-ado-bayero-group-vice-chairman/ |website=Levene Energy Group |accessdate=1 June 2020 |archive-date=17 March 2018 |archive-url=https://web.archive.org/web/20180317104048/http://www.leveneenergy.com/our-key-people/hrh-nasir-ado-bayero-group-vice-chairman/ |url-status=dead }}</ref>
 
== Ayyuka ==