Bambanci tsakanin canje-canjen "Arewa 24"

Content deleted Content added
Ihayatu (hira | gudummuwa)
Fixed typo
Tags: Reverted Mobile app edit Android app edit
Undo revision 262564 by Ihayatu (talk)
Tags: Undo Reverted
Layi na 1
([[User:Ihayatu|Ihayatu]] ([[User talk:Ihayatu|talk]]) 22:12, 30 Mayu 2023 (UTC))
{{databox}}
'''''AREWA24''''' tashar talabijin ce ta tauraron dan adam ta [[Nijeriya|Najeriya]] wacce ake samu a DSTV, GOtv, Startimes,da canal+ wanda ke nuna salon rayuwar [[Arewacin Najeriya|Yankin Arewacin Najeriya]]. Tashar tana daga cikin tashoshi na farko na [[Harshen Hausa|harshen hausa]]. Tashar talabijin ta Arewa 24 tana yaɗa shirye-shiryenta ga masu kallo sama da mutum miliyan 40 a Najeriya da Yammacin Afirka, a cewar tashar wadda ke bikin shekara bakwai da kafuwa.