Jerin gudummuwar edita Shamsuabbaty
A user with 70 edits. Account created on 7 Disamba 2017.
9 Disamba 2017
- 16:1516:15, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +1,115 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 64: Mene ne hukuncin azumi shida a cikin watan Shawwal (wanda aka fi sani da Sittu Shawwal)?: new section
- 16:1216:12, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +1,367 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 63: Shin ya tabbata cewa wanda bai fitar da zakkar fidda kai ba za a rataye azuminsa tsakanin sama da qasa, kuma ba za a karba ba har sai ya fitar?: new section
- 16:0816:08, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +1,514 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 62: Mene ne hukuncin zakkar fidda-kai (zakatul fidri)?: new section
- 16:0716:07, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +479 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 61: Malam ni direba ne, kullum a cikin tafiye-tafiye nake, yaya zan yi da azumi na?: new section
- 15:0015:00, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +719 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 60: `Yan gidan yari suna da`awar cewa yin azumi yana yi musu wahala, shin wannan zai iya zama dalilin ajiye azuminsu?: new section
- 14:5814:58, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +564 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 59: Wanda aikinsa ya kasance kullum a cikin matsananciyar wahala, kamar mai aikin narka qarfe ko gasa burodi, shin zai iya ajiye azumi?: new section
- 14:5714:57, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +1,034 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 58: Shin mutumin da ya mutu da ramuwar azumi a kansa, za a iya rama masa?: new section
- 14:5614:56, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +263 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 57: Mene ne hukuncin wanda ya hadiye yawunsa ko kakinsa?: new section
- 14:5514:55, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +440 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 56: Shin mai azumi zai iya dandana abinci ko abin sha don ya ji dandanonsa?: new section
- 14:5314:53, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +1,128 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 55: Shin mai azumi zai iya yin asuwaki?: new section
- 14:5214:52, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +1,266 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 54: Mutum ne ya ci ko ya sha ko ya sadu da iyalinsa bisa tsammanin rana ta fadi ko alfijir bai keto ba, mene ne hukuncinsa?: new section
- 14:5114:51, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +5,085 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 53: Idan mace mai ciki ta ga jini alhali tana azumi, yaya hukuncin azuminta yake?: new section
- 14:4814:48, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +703 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 52: Wanda ya sadu da iyalinsa da rana a cikin watan Ramadan, yaya kaffararsa take?: new section
- 14:3414:34, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +1,377 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 51: Mene ne hukuncin wanda ya kalli matarsa ba tare da ya taba ta ba, sai ya fitar da maniyyi alhali yana azumi?: new section
- 14:3214:32, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +1,157 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 50: Shin mai azumi zai iya shafa mai ko turare ko sanya kwalli?: new section
- 14:3014:30, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +707 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 49: Mene ne hukuncin matar da ta ke gonnai/konika, wato duk shekara sai ta haihu, ba ta samun damar rama azuminta?: new section
- 14:2514:25, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +679 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 48: Mene ne hukuncin matar da ta yi bari ko aka yi mata wankin ciki alhali tana azumi?: new section
- 14:2214:22, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +240 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 47: Mene ne hukuncin wanda aka cire masa haqori, alhali yana azumi?: new section
- 14:2114:21, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +256 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 46: Shin wankin qoda yana karya azumi?: new section
- 14:1914:19, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +999 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 45: Mene ne hukuncin wanda ya bayar da jininsa alhalin yana azumi?: new section
- 14:1814:18, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +649 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 44: Shin mai fama da cutar Asma, zai iya shaqar maganinsa (inhaler) alhali yana azumi?: new section
- 13:5013:50, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +581 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 43: Shin mutumin da yake fama da ciwon ido zai iya sa magani ko kuma za a iya yi masa aiki a idon alhali yana azumi?: new section
- 13:4813:48, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +559 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 42: Mene ne hukuncin wanda aka yi wa allura, ko aka sanya masa magani a cikin rauninsa alhali yana azumi?: new section
- 13:4413:44, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +1,598 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 41: Mene ne hukuncin wanda ya yi mafarki ya sadu da mace alhali yana azumi?: new section
- 13:4213:42, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +906 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 40: Mene ne hukuncin matar da jinin al`ada ko jinin biqi ya dauke mata ko janaba ta same ta kafin ketowar alfijir? Shin za ta iya daukar azumi ko kuwa?: new section
- 13:4013:40, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +820 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 39: Mene ne hukuncin wanda ke yin sahur sai ya yi kokwanton ko alfijir ya keto ko bai keto ba?: new section
- 13:3813:38, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +1,027 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 38: Mene ne hukuncin wanda ya hadiye qura ko quda ko ruwan sama ya shiga maqogwaronsa ko ya kuskure baki sai ruwan ya wuce ba da ganganci ba, alhali yana azumi?: new section
- 13:2813:28, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +1,336 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 37: Mene ne hukuncin wanda ya ci, ko ya sha bisa mantuwa alhali yana azumi?: new section
- 13:2613:26, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +2,278 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 36: Mene ne hukuncin wanda ya hau jirgin sama daga qasarsa, alhali rana ta kusa faduwa, amma bayan ya tashi sai ya riqa ganin rana quru-quru?: new section
- 13:2413:24, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +1,128 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma /* TAMBAYA TA 35: Mene ne hukuncin wanda ya dauki azumi a qasarsa, sai kuma ya je wata qasar ya tarar watansu ya bambanta da na qasarsa? Misali, kamar masu zuwa umra qasar Saudiya, wani lokaci su tarar da nasu watan yana ashirin da takwas, alhali nasa...
- 13:2313:23, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +478 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 34: Wace addu’a ake yi a daren da ake sa rai da lailatul qadari?: new section
- 13:2113:21, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +1,920 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 33: Shin ko gaskiya ne a daren lailatul qadari ana ganin komai yana sujada, kamar bishiyoyi da gidaje ko kuma mutum ya hango Ka’aba daga duk inda yake? Kuma ba za a ji haushin kare ba da makamantansu?: new section
- 13:1913:19, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +1,287 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 32: Yaushe ake sa rai da daren lailatul qadari?: new section
- 13:1813:18, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +428 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 31: Yaushe ake fita daga I’itikafi?: new section
- 13:1513:15, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +5,006 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 30: Me ya kamata mai I’itikafi ya shagaltu da shi, da abin da ya kamata ya nisanta?: new section
- 13:1113:11, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +2,833 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 28: Yaushe ne ake shiga I’itikafi?: new section
- 13:1013:10, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +4,161 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 27: A ina ake yin I’itikafi?: new section
- 13:0813:08, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +404 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 26: Mene ne I’itikafi?: new section
- 13:0713:07, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +471 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 25: Mene ne hukuncin alkunuti a kowane witiri na sallar tarawihi?: new section
- 13:0413:04, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +550 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 24: Idan mutum ba shi da haddar Alkur`ani, zai iya rike Alkur`ani, ya yi wa mutane limanci?: new section
- 13:0213:02, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +267 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 23: Shin akwai bambanci tsakanin sallar asham da tahajjudi, da kiyamullaili?: new section
- 12:5912:59, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +1,052 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 22: Raka`a nawa ake yi a sallar asham?: new section
- 12:5712:57, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +153 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 21: Yaushe ake fara sallar asham?: new section
- 12:5612:56, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +4,155 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 20: Wadanne halaye ya kamata mai azumi ya siffanta da su?: new section
- 12:5312:53, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +5,623 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 19: Mene ne mafificin aikin da ya kamata mai azumi ya yi?: new section
- 12:5112:51, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +5,006 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 18: Mece ce falalar yin azumi, musamman azumin watan Ramadan?: new section
- 12:4912:49, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +684 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 17: Wace addu`a Manzon Allah yake yi idan zai yi buda baki?: new section
- 12:4612:46, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +317 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 16: Yaushe ya kamata a yi addu`ar buda baki?: new section
- 12:4512:45, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +885 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 15: Da me aka fi so a fara buda baki?: new section
- 12:4312:43, 9 Disamba 2017 bamban tarihi +2,456 Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma →TAMBAYA TA 14: Yaushe ne lokacin buda baki (shan ruwa)?: new section