Musa Umar Daura wanda aka sani da Musa Uba An haife shi a garin Daura ta jihar Katsina a Najeriya. Uba shine Magajin garin Daura na yanzu. Ya gaji sarautar Magajin garin Daura daga mahaifin sa tsohon Magajin garin Daura.

Garkuwa da shi gyara sashe

Masu garkuwa da mutane sun taɓa yin garkuwa da Magajin Garin Daura Musa Uba.[1]

Manazarta gyara sashe