Munawwar Rana (an haife shi a ranar 26 ga watan Nuwamba shekarata alif 1952) mawaƙin Urdu ɗan Indiya ne.[1]

Rayuwar farko gyara sashe

An haifi Munawwar Rana a Rae Bareli a Uttar Pradesh, Indiya a cikin shekarar alif 1952, amma ya yi yawancin rayuwarsa a Kolkata, West Bengal.[2]

Salon waka gyara sashe

Yana amfani da kalmomin Hindi da Awadhi kuma yana guje wa Farisa da Larabci. Wannan ya sa waƙarsa ta zama mai isa ga masu sauraron Indiya kuma ya bayyana shahararsa a cikin taron waƙar da aka gudanar a yankunan da ba Urdu ba.[3][4]

Manazarta gyara sashe

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Munawwar_Rana#cite_note-3
  2. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Munawwar_Rana#cite_note-4
  3. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Munawwar_Rana#cite_note-5
  4. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Munawwar_Rana#cite_note-6