Mohammed Sanni Abdulkadir malamin makaranta ne kuma shine shugaban makarantar Kogi State Univeristy na hudu. Gwamnan Jihar Kogi ne ya nada sa gwamnan jihar.