Muhammad Baffa Takai Muhammad Bappa Takai dan siyasar Najeriya ne wanda aka zabe shi a matsayin shugaban karamar hukumar Takai ta jihar Kano a watan Janairun 2021 kuma ya kasance kwamishinan kimiyya, fasaha da kirkire-kirkire tsakanin shekarar 2019 zuwa 2020.

Manazarta

gyara sashe