Mu yawaita Salati Ga Manzon Allah SAW

🍃🌷🌼

TUNATARWA:

MU YAWAITA SALATI GA MANZON ALLAH (SAW)

Manzon Allah SAW ya ce; "Ku yawaita salati gareni ranan Jumu'a da daren Jumu'a, domin duk Wanda ya yi salati daya a gareni Allah (Ta'ala) zai masa goma". - Sahih Jami' 1209

Allah Ta'ala bamu ikon yawaitawa