Movie Furnace
Fim Furnace (Tanuulu) gasa ce ta gajerun fina-finai mara riba ta tushen Uganda, Mariam Ndagire Film and Performing Arts Center alumni (non-profit short film competition, for Mariam Ndagire Film and Performing Arts Centre alumni (MNFPAC)) wanda Mariam Ndagire ta kafa.[1][2] Shirin ya ƙunshi samar da fina-finai, rubutun allo, shiryarwa, cinematography, gyarawa, rikodin sauti da yin aiki, Ƙungiyar da ta ci nasara karkashin jagorancin darekta ta lashe 1000 USD.[3]
Iri | film festival (en) |
---|---|
Tarihi
gyara sasheAn kafa Movie Furnace a cikin shekarar 2012. Wanda ya samu nasara na farko shine Bigaruka Hakim tare da fim ɗinsa na Bloody Sunset.[4] Usama Mukwaya ne ya lashe zagaye na biyu tare da fim ɗin sa cikin sa'o'i kadan (In Just Hours).[5] Kashi na 3 Sewava Ivan ne ya ci nasara tare da fim ɗinsa LIFT FROM HELL
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Nurturing local film talent - Reviews & Profiles". monitor.co.ug. Retrieved 2013-10-29.
- ↑ "The Observer - Ndagire opens Tanuulu". Observer.ug. 2012-07-26. Archived from the original on 2013-10-29. Retrieved 2013-10-29.
- ↑ "Our very own screenwriter - Entertainment". monitor.co.ug. 2009-01-20. Archived from the original on 2013-10-29. Retrieved 2013-10-29.
- ↑ "The Observer - Bigaruka's Bloody Sunset wins him big". Observer.ug. 2012-08-21. Archived from the original on 2013-10-29. Retrieved 2013-10-29.
- ↑ "The Observer - Mukwaya wins film contest". Observer.ug. 2013-07-23. Archived from the original on 2013-10-29. Retrieved 2013-10-29.