Moustapha Boutaieb ɗan ƙasar Algeria ne, ya yi direktin na duka ofishin shugaban kasa a shekara ta (1983 zuwa 1984) an bashi  ambassador Na extra-ordinary and Plenipotentiary na kasar Venezuela.[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)