Mounia Bourguigue
Mounia Bourguigue (an haife ta a ranar 21 ga watan Janairun shekara ta 1975) ta mai horar da wasan Taekwondo ce daga ƙasar Maroko . Ta yi gasa a gasar Olympics ta bazara ta 2000 a Sydney, inda ta kasance ta 5th, kuma a gasar Olympics na bazara ta 2004 a Athens, inda ta sanya ta 11.[1] Ta lashe lambobin yabo a Gasar Cin Kofin Duniya a shekarun 1997 da 2003.
Mounia Bourguigue | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 21 ga Janairu, 1975 (49 shekaru) |
ƙasa | Moroko |
Harshen uwa | Abzinanci |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Abzinanci |
Sana'a | |
Sana'a | taekwondo athlete (en) |
Mahalarcin
| |
Nauyi | 72 kg |
Tsayi | 175 cm |
Bayanan da aka ambata
gyara sashe- ↑ "Sports Reference: Mounia Bourguigue". Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 27 March 2010.