Mouni Abderrahim
Mouni Abderrahim (An haife ta a watan Nuwamban 19, shekarata 1985 a Béjaïa ) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta kasar Aljeriya. Ta kasance a cikin tawagar kwallon raga ta Algeria sau biyu, a cikin shekarun 2008 da 2012.
Mouni Abderrahim | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Béjaïa, 19 Nuwamba, 1985 (39 shekaru) |
ƙasa | Aljeriya |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | volleyball player (en) |
Mahalarcin
| |
Muƙami ko ƙwarewa | outside hitter (en) |
Nauyi | 60 kg |
Tsayi | 171 cm |