Mombasa
Mombasa birni ne, da ke a lardin Mombasa, a ƙasar Kenya. Shi ne babban birnin lardin Mombasa. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, akwai jimilar mutane 3,000,000 (miliyan uku). An gina Mombasa a farkon karni na tara bayan haihuwar Annabi Issa.
Mombasa | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Kenya | ||||
County of Kenya (en) | Mombasa County (en) | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,200,000 (2016) | ||||
• Yawan mutane | 4,071.94 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 294.7 km² | ||||
Altitude (en) | 50 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1593 | ||||
Muhimman sha'ani |
Siege of Mombasa (en)
| ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 041 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | mombasa.go.ke |
Hotuna
gyara sashe-
Sir William Mackinnon 1st Baronet
-
Aldina Visram Monument.
-
Kwale-kwale dauke da Mutane a Mombasa
-
Kauyen Mamba, Mombasa
-
Filin jirgin Sama na Moi, Mombasa
-
Shree Swamnarayan Academy
-
Jama'a na hutawa a bakin Ruwa , Mombasa
-
Tutar Mombasa
-
Wani lungu a birnin
-
Cocin katolika a birnin Mombasa
-
Downtown Mombasa
-
Tsohon gidan waya na Mombasa
-
Mombasa
-
Katin jirgin Ruwa na Sojojin ruwa na Amurka bisa jagorancin jagora USS Samuel B. Roberts (FFG 58) ya isa tashar jiragen ruwa ta Mombasa don gudanar da atisayen parti.