Mohammed Sofiane Belreka
Mohammed Sofiane Belreka | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 21 ga Maris, 1991 (33 shekaru) |
ƙasa | Aljeriya |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | judoka (en) |
Mahalarcin
| |
Tsayi | 175 cm |
Mohamed Sofiane Belrekaa (an haife shi a ranar 21 ga watan Maris shekara ta 1991)[1] ɗan wasanjudoka ne na kasar Aljeriya. Ya wakilci Aljeriya a gasar Afrika ta shekarar 2019 da aka gudanar a Rabat, Morocco, kuma ya lashe lambar azurfa a gasar maza ta +100 kg.[2]
A gasar Judo ta Afirka na shekarar 2021 da aka yi a Dakar, Senegal, ya lashe lambar azurfa a gasar.[3]
Ya lashe lambar azurfa a gasar maza ta +100 a gasar Mediterranean ta shekarar 2022 da aka gudanar a Oran, Algeria.[4]
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sasheMohamed Sofian Belrekaa at the International Judo Federation
Mohamed Sofian Belrekaa at JudoInside.com
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Judo Results Book" (PDF). 2022 Mediterranean Games. Archived from the original (PDF) on 4 July 2022. Retrieved 4 July 2022.
- ↑ "2019 African Games Judo Medalists" . International Judo Federation. Archived from the original on 20 August 2020. Retrieved 20 August 2020.
- ↑ Houston, Michael (23 May 2021). "Rouhou reclaims title on final day of African Judo Championships" . InsideTheGames.biz . Retrieved 23 May 2021.
- ↑ "2019 African Games Judo Medalists" . International Judo Federation. Archived from the original on 20 August 2020. Retrieved 20 August 2020.