Benkirane Mohamed (an haifeshi ranar 31, ga watan Disamba ,shekarar 1930). a Fez ƙasar Morocco, yakasance shahararran mai ilimi na Tattalin arziki.[1]

Mohamed Benkirane
Mohamed Benkirane a gurin taron GPS

Yana da mata da yaya Maza biyu.

Karatu da aiki.

gyara sashe

University of Paris, France, 1951-54, (Licence en Droit, shekarar 1953, Diplôme d'Etudes Supér-ieures de Sciences Economiques, 1954), National School of Administration, Paris, 1954-55, darekta Economy and Finance, 1955, darekta na Industry, Ministry of Commerce and Industry, a shekara ta 1959.

Manazarta.

gyara sashe
  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)