Minnatullah Rahmani (a ranar 7 ga watan Afrilu shekarar 1913 - ranar 20 ga watan Maris shekarata 1991) masanin addinin Sunni ne wanda ya yi aiki a matsayin Babban Sakatare na farko na All India Muslim Personal Law Board. Ya kasance tsohon jami'in Darul Uloom Nadwatul Ulama da Darul U loom Deoband, kuma memba ne na Majalisar Dokokin Bihar .Ya kuma yi aiki a matsayin Babban Sakatare na Jamiat Ulama Bihar. Mahaifinsa Muhammad Ali Mungeri shine wanda ya kafa Nadwatul Ulama kuma dansa Wali Rahmani ya kafa cibiyar Rahmani30.

Minnatullah Rahmani
Rayuwa
Haihuwa Munger, 7 ga Afirilu, 1913
Mutuwa 20 ga Maris, 1991
Ƴan uwa
Mahaifi Muhammad Ali Mungeri
Yara
Malamai Hussain Ahmad Madani (en) Fassara
Asghar Hussain Deobandi (en) Fassara
Muhammad Shafi Usmani (en) Fassara
Sana'a