An kafa ma'aikatar gona da kiwo a cikin shekaran 1980, tana da alhakin samar da tsari da shugabanci a karkashin Gwamnatin Jihar Kaduna game da Aikin Noma . Ma'aikatar tana da kuma ikon samar da ayyukan aiwatarwa ga hukumomin ta, tana da hukumomi biyu kacal a yanzu. Gwamnatin jihar Kaduna ta kafa wani dakin karatu da bankunan bayanai don ma'aikatar aikin gona da kiwo don tallafawa ikon ma'aikatun a bangarorin yin kyakkyawan tsari, kasafin kudi, sanya ido, dubawa da kuma daidaita ayyukan da ake bukata a ciki. ma'aikatar.

Ma'aikatar Gona da Kiwo
Bayanai
Iri government agency (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 1980
agric.kdsg.gov.ng

Hukumomi gyara sashe

Hukumomin suna aiki a matsayin hannun Ma'aikatar don aiwatar da wasu takamaiman aikin.

  • Aikin Noma na Jihar Kaduna (KADP)
  • Kasuwancin Gudanar da Dazuzzuka na Jihar Kaduna (KSFMP

Yankunan gyara sashe

Sassan a cikin ma’aikatar sun hada da;

  • Ayyukan Injiniya (Ayyukan Injiniya da Ayyukan Ban ruwa)
  • Aikin Noma (Aikin gona, Kawo, Kifi da sauransu)

Diddigin bayanai na waje gyara sashe

Ma'aikatar Noma ta Jihar Kaduna Archived 2020-04-10 at the Wayback Machine

Manazarta gyara sashe