Mexico (kasa)
| |||||
Qasidar ƙasa: Himno Nacional Mexicano Harshen: Ispaniyanci | |||||
![]() |
Mexico (lafazi: /mekesiko/) ƙasa ne, da ke a nahiyar Amurka. Babban birnin Mexico ce. Mexico tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 1,972,550. Mexico tana da yawan jama'a 123,675,325, bisa ga jimillar shekarar 2017. Mexico tana da iyaka da Tarayyar Amurka (a arewa) kuma da Belize da Guatemala (a kudu maso gabas).
Ya kasance yancin kai bayyana a shekarar 1810.
Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.