Menna Shalabi, (Samfuri:Lang-arz An haifeshi 24 July 1981) ƴar wasan kwaikwayo ce ta ƙasar Masar.

An nuna ta a cikin fina-finai da shirye-shiryen talabijin da yawa, daga cikinsu akwai shirye-shirye na talabijin mai suna: Every Week Has a Friday

Kyaututtuka

gyara sashe

Menna Shalabi a baya ta lashe kyaututtuka da yawa a bukukuwan fina-finai na ƙasa da ƙasa, gami da lambar yabo ta Faten Hamama Excellence a 41st Cairo International Film Festival (CIFF).[1] Ta kuma lashe lambar yabo ta ƴar wasan kwaikwayo mafi kyau a bikin fina-finai na Masar saboda rawar da ta taka a cikin The Magician (2001) da Wani El Eshq Wel Hawaa (2006), da kuma lambar yabo ta Arabian Cinema Awards (ACA) da Arab Star Festival saboda rawar da ya taka a shirin Diamond Dust (2018), da kuma Dubai, Tetouan, Oran, da kuma bikin Fina-finai Alkahira saboda rawar da taka a Nawara (2015), da kuma bikin fim ɗin Katolika na Masar a Downtown Girls (2005), wanda ta kuma ta lashe lambar yabo ta Musamman a bikin fim.

Manazarta

gyara sashe
  1. "CIFF to grant Menna Shalaby Faten Hamama Excellence Award". EgyptToday. 2019-11-04. Retrieved 2023-10-30.

Hanyoyin Hadi na waje

gyara sashe