Megan Fox, yar asalin kasar Amerika, shaharriyar yar film din America wadda aka haifa 16 ga watan Mayu shekarar 1986. Ta fara fitowa a film dinta na farko mai suna Holiday in the Sun a shekarar 2001. [1]

  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Holiday_in_the_Sun_(film)