Mazari
Mazari Dan tsinke ne na itace kamar tsintsiya Amma Yafi tsintsiya kwari,an hada shi da dunkulen laka Yana da tsini daga kasa.ana amfani dashi wajen kadi ko murza auduga ta koma zare.
Mazari Dan tsinke ne na itace kamar tsintsiya Amma Yafi tsintsiya kwari,an hada shi da dunkulen laka Yana da tsini daga kasa.ana amfani dashi wajen kadi ko murza auduga ta koma zare.
WANNAN SHAFIN ZA'A GOGE SHI! . Dalili: Babu bayani mai ma'ana, ko Talla ko rashin Manazarta
Idan akwai rashin amincewa game da goge shafin, kana iya fadin hujjar ka a Shafin tattaunawa. Idan wannan shafin bai cancanci gogewa ba, kokuma zaka iya gyarawa, to kana iya goge wannan sanarwar, amma kuma kada ka goge sanarwa a shafin da ka kirkira da kanka.
Masu gudanarwa, su tuna da bincika ko akwai wata mahada a nan da tarihin shafi (gyaran ƙarshe) kafin a goge shi.